KOKUN SAN MAIKE FARUWA FILIN ATTISAYEN BARCELONA


 

Yusuf Demir ya dawo atisaye a Barcelona ranar Talata kafin wasan da za su kara da Linares Deportivo a gasar Copa del Rey ranar Laraba da  misalin  karfe  7:30 na dare

Dan wasan na Austriya, wanda Yazo fc Barcelona  a matakin aro daga kungiyar Rapid Vienna, baya cikin shirin koci xavi Hernandez kuma an ba shi hutu don gwada sabuwar kungiya a wannan watan. Duk da haka

yayin da ake jiran yanke shawara kan makomarsa, ya koma horo yayin da Barça ke shirin shiga gasar cin kofin Sarkin sarakuna  na bana. Wato king Cup

Sun yi atisaye ba tare da 'yan wasa takwas da suka gwada  Covid-19 ba suke dauke  da Cutar ba

,na baya-bayan nan wanda suka  gwada  su biyu ne  su ne Pedri da Ferran Torres,
don haka Xavi Hernandez    ya yi amfani da yan wasan kungiyar B da yawa

don daidaita lamuran. Memphis Depay da Ansu Fati suma sun halarci cikakken atisayen dukdahaka

amma Xavi ya ce   wasan   Linares ya zo musu da wuri. Za su iya dawowa da wasan Granada ranar Asabar maimakon wasan  gobe

MAI KUKA FAHIMTA GAMEDA  TARGET  DIN  #XaviHernandez


Comments

Post a Comment